Friday, January 1, 2021

بسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّ حِيْمٌ

 بسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّ حِيْمٌ

DUKKANIN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI WANDA KE RAYAMU A INDA YASU,

BAYAN HAKA INA MAI MUTUQAR FARIN CIKIN SANAR MAKU DACEWA ACIKIN YARDAR ALLAH SUBAHANAHU WATA'ALA YASA, CIKIN YARDARSHI MUN BUƊE YOUTUBE CHANNEL WANDA MUKE SANYA KARATUTTUKAN MALAMAN SUNNA AMMAN WANNAN CHANNEL ƊIN MALLAKIN TELLEGRAM CHANNEL ƊIN MUNE MAI SUNA SHEIKH ALBANI ZARIA AUDIO AND VIDEOS DON YAƊA ALKAIRAN MALAMAI WANDA SUKE RAYE KO WAƊANDA SUKA KOMA WAJEN ALLAH MAƊAUKAKIN SARKI ,

MUN SANYAWA MA CHANNEL ƊIN SUNA AL-HAQ TV📽️


DOMIN SAMUN KARATUTTUKA NA VIDEO SAI KU DANNA WANNAN LINK

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 https://www.youtube.com/channel/UC5MbqdLbXosUHKtnkmnUcKQƊIN ZAI KAIKU YOUTUBE SAIKU YIMANA SUBSCRIBE DON SAMUN SABBIN BIDIYOYI IDAN MUN ƊORA 

MUNA ROƘON ALLAH YATABBATAR DA DIGA DIGANMU AKAN TAFARKIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) ..

MUN GODE©️SHEIKH ALBANI ZARIA AUDIO AND VIDEOS ✍️

No comments:

BIN IYAYE DA YIMASU DA'A 2

          Ya uwana musulmi : Haqqin iyaye yana dauwama ko da iyayen sun mutu, kamar yadda yake ba ya saraya koda iyayen kafirai ne, wajibi n...