HADISI NA FARKO (1)
Ankarbo daga umar bini kaddab (r.a) yace manzo Allaah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi ya lallai dukkanin ayyuka basa ingantuwa (ma,ana basa samun karΙuwa a gurin Allah sai an Qudurce niyya da nufin aikin yazamana dan Allah kayi ba dan wani ba) sai annabi yacigaba da cewa duk wanda yayi hijiri don Allah da manzonsa to sakamakon hijirarsa taga Allah da Manzonsa haka kuma wanda yayi hijirah dan yasamu duniya (ma,ana ai abinda kecikin duniyar misali: kudi, gida ,mata ,gona , )to in yasamu wannan abun to iya rabonsa kenan idan kuma bai samu ba dama badan Allah yayi ba to bazai samu wata lada ba,wanda yayi hijirah don wata mace dayake so ya aura to inya aureta iya rabonsa kenan idan kuma bai samu to bayada wata lada.
wannan hadisi malamai sun hadu akansa (ma,ana sun inganta shi).
English translationππππππππππ
Hadith 1: Deeds are by intentions
Umar ibn Al-Khattab reported: The Messenger of Allah, peace and blessings be upon
him, said:
Verily, deeds are only with intentions. Verily, every person will have only what
they intended. Whoever emigrated to Allah and His Messenger, then his
emigration is for Allah and His Messenger. Whoever emigrated to get something
in the world or to marry a woman, then his emigration is for whatever he
emigrated for.
Source: Ṣaḥīḥ al-Bukhārī 54, Grade: Muttafaqun Alayhi
Like and subscribe us on youtube ALHAQ TV PLUS
No comments:
Post a Comment